Akila Obidah a Gospel Minister and upcoming musical producer from Kaduna state ..
I've gotten inspiration of this song Kaunarka from the Bible book of .
John 3:16. "For God so [greatly] loved and dearly prized the world, that He [even] gave His [One and] [1]only begotten Son, so that whoever believes and trusts in Him [as Savior] shall not perish, but have eternal life.
KAUNARKA LYRICS
Intro
Kaunarka aaah (2×)
Stanza 1
Allah ya yi kaunar duniya, har ya bada dansa Tilo ,
Wanda yake bada gaskiya, zaya Sami Rai kyauta ... (2×)
Chorus
Duba irin kaunar, da yayi Mani
Ya bada ransa, sabili da ni (2×)
Shi ya bi da ni
Ya wanke ni
Ya ba ni salama
Ya ba ni kwanchiyan Rai
Ya wanke ni
Ya fanshe ni
Ya bani nasara
Ya bani yanchi
Stanza 2
Take a look at my life now, he's made me a shining star .
He left his throne to be crusified, what an awesome God you are !!!
Daga bawa ka miyar dani dan gata
Kai !!!
Har na ji lagwada
Gani da agwada
Mutuwar ka ya bani Cheto
Shi ya bani bege
Ya bani yanchi ,
Your love has given me sabon Rai, and forever I will raise my voice to you !
Chorus
Duba irin kaunar, da yayi Mani
Ya bada ransa , sabili dani
Shi ya bi dani
Ya wanke ni
Ya bani salama
Ya bani kwanchiyan Rai
Ya wanke ni
Ya fanshe ni
Ya bani nasara
Ya bani yanch
0 Comments